www.wap2earn.TK
Mobile & PC site
🏠 Home LoginRegistration💰 Income

২৬শে মার্চ মহান স্বাধীনতা দিবস।

Example of a blinking text using CSS within a marquee পশ্চিম পাকিস্তানের সাথে যুদ্ধ করে ফেলাম এই পাতাকা 🇧🇩
Templatesforwapkiz@gmail.com | Today ::date=j F Y::
  • Contact Us
  • Home » Android » Ga wuraren da ƙwacen waya yafi faruwa a jahar Kaduna kamar haka


    Ga wuraren da ƙwacen waya yafi faruwa a jahar Kaduna kamar haka: 👇

    1. Ƙasar gadar Kawo
    2. Saman Pedestrian Bridges na Kawo
    3. Sign Board
    4. Unguwan shanu
    5. Tafawa Balewa Way
    6. Singer Round About
    7. Leventis Under pass
    8. Rigasa

    Lallai ya kamata gwamnati taci gaba da ɗaukar matakin gaggawa, sannan masu wayoyin Android a kullun muna sanar daku irin Applications da zaku saka a wayarku saboda samun damar Tracking wayar ko hana a iya amfani da wayar bayan an ƙwace ko makamancin haka, yanada ƙyau ace wayarka akwai Gmail akanta abu na farko kenan, sannan ka tabbatar kanada waɗannan Applications ɗin: Find My Device, LockWatch, App Lock Finger Print (Spsoft), Helper (Applock), Pocket Sense-theft Alarm App, da Crock Catcher.

    Da zaran sun buƙaci wayarka karkayi gardama, ka basu domin tsira da rayuwarka kafin suyi abinda zasuyi zaka iya goge komai na wayar naka da suka ƙwace da wata wayar, sannan har Tracking jami'an tsaro zasu iyayi su gano ta idan har ka saka mata Applications kamar waɗannan da na Lissafo.

    Allah Ya tsare mu..

    © Salisu Abdurrazak Saheel
    Recent Comments
    There are currently no comments!
    forum