www.wap2earn.TK
Mobile & PC site
🏠 Home â€ĸ Login â€ĸ Registrationâ€ĸ 💰 Income

⧍ā§ŦāĻļ⧇ āĻŽāĻžāĻ°ā§āϚ āĻŽāĻšāĻžāύ āĻ¸ā§āĻŦāĻžāϧ⧀āύāϤāĻž āĻĻāĻŋāĻŦāϏāĨ¤

Example of a blinking text using CSS within a marquee āĻĒāĻļā§āϚāĻŋāĻŽ āĻĒāĻžāĻ•āĻŋāĻ¸ā§āϤāĻžāύ⧇āϰ āϏāĻžāĻĨ⧇ āϝ⧁āĻĻā§āϧ āĻ•āϰ⧇ āĻĢ⧇āϞāĻžāĻŽ āĻāχ āĻĒāĻžāϤāĻžāĻ•āĻž 🇧🇩
Templatesforwapkiz@gmail.com | Today ::date=j F Y::
  • Contact Us
  • Home Âģ Android Âģ MAGANIN CIWON HAQORI (Nayi Zama Da Dentist Kuma Ga Tsaraba Ta Nan)





    MAGANIN CIWON HAQORI (Nayi Zama Da Dentist Kuma Ga Tsaraba Ta Nan)

    Daga Santurakin Kagarko

    CIWON HAQORI
    A sami Itacen Tumfafiya a dafa da Jar Kanwa a Kuskura
    da Dimin Shi Safe da Yamma Har Kwana 3,
    Haqora Zaa Warke,

    KOGON HAQORI
    A dibi Audugar Cikin Kwallon Tumfafiya a Dangwali Nonon ta Kadan asa Cikin Kogon, A Riqa Yin Haka Lokaci-Lokaci, Kogon Zai Cike, (Amma fa Akwai Zafi)

    TSUTSAR HAQORI
    A Tafasa Saiwar Tumfay aKuskura da Dimin Shi, Sau 3 A Rana Kwana 2,
    Zaka Rabu da Ita,,

    HAQORA MAI JINI
    A Dafa Sassaqen Tumfafiya da Ganyen ta A Sa Gishiri Kadan, AKuskura Baki da Dumi-Dumi Sau 3 A Rana Kwan 1 Zaayi,
    Haqora ZaSu Daina Jini

    WARIN BAKI
    A Dafa Furen Tumfafiya da Kwallon Ta Idan Ruwan Ya Huce ASa Abin Wanke Baki (Brush)
    Ana Wanke Bakin Bayan an Dan Guntsi Ruwan
    Kayi Ban Kwana da Doyin Baki,

    HASKEN HAQORA
    A Shanya Furen Tumfafiya Idan Ya Bushe A Maida Shi Gari A Hada Shi da Alif Kadan, A Dangwala da Buroshi ko Asuwaki AWanke Baki,
    Haqora Za suyi Fari Tas,

    DATTIN GORO KO HAYAQIN TABA
    ADafa Furen Tumfafiya da Lemun Tsami (Lime) AWanke Baki Dashi da abin Wanke Baki (Brush)
    Dattin Zai Fita Daga Baki Gaba daya)(

    Allah Ta'alah Yasa Mu Dace, Amin

    Kuyi Share Wasu Sugani Su Amfana
    Recent Comments
    There are currently no comments!
    forum